Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako, zai fara ne da bayani dangane da abubuwan dake haddasa cutar toshewar hanyoyin shaƙar numfashi wato Asthma a turance.
A Kasar Syria mutane masu tarin yawa ne aka basu kulawa ta musamman da magunguna cikin gaggawa yankin Ghouta saboda matsalolin rashin iya numfashi a wuraren da ake tafka yaki wanda ya sa jami'an ...