Yankin kudancin Afirka na fukantar É—aya daga cikin fari mafi mufi a tarhin duniya, inda fiye da mutum miliyan 70 ke rayuwa ba tare da wadataccen abinci ko ruwan sha ba. A gundumar Mudzi da ke arewacin ...