Kalwa wani abu ne da ake sarrafawa domin samar da daddawa, wadda yawancin al'umomin Najeriya da yankin Afirka ta Yamma ke amfani da ita domin kara wa abinci ɗanɗano. Kalwa ce babban abin da ake ...
A bikin bude wasannin motsa jiki na masu nakasa na shekarar 2020 a birnin Tokyo da za a soma ranar Talata, za kuma a yi bikin tunawa da cika shekara 60. Amma a zahiri shekarar 61 saboda annobar korona ...
Hukumar Raya Kasashe ta MDD wato UNDP ta nunar da cewa Nijar ta samu ci- gaban rayuwar dan Adam tare da daina zama koma-bayan kasashe. Wannan shi ne karon farko a cikin shekaru 10 da ta tsere wa ...
Shirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba rayuwar Marigayi tsohon Friministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma karin haske kan Ma'adinin Nickel da ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results