Ana ci gaba da samun ƙaruwar ƙaura a duniya duk shekara, kuma babu alamun za a samu raguwar hakan nan gaba. Sai dai masu yin ƙaura sun samu gagarumin tsaiko a shekarun baya sakamakon matakan da Donald ...
Yawan kwanakin da a ke shafewa ana tabka tsananin zafi a duniya ya ninka a shekara tun daga shekarar 1980, kamar yadda wani binciken BBC ya gano. Yanzu tsananin zafin har ya haura maki 50 a ma'aunin ...
Tawagogin da suka samu girnin a wasannin da aka yi a jiya Talata sun haɗa da Jamhuriyar Dimukaraɗiyar Congo da Turkiyya da Sweden da Bosnia da Czechia sai kuma Iraqi. Congo dai ta samu gurbin ne bayan ...
Kamala Harris ta shiga takarar neman shugabancin Amurka ne bayan shugaba Joe Biden na jam'iyarta ta Democrat ya goya mata baya. Mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris na ci gaba da samun goyon ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results