Wasu daga cikin kafofin yaɗa labaru na na shafin intanet sun rinƙa yaɗa labarun ƙarya domin samun kuɗi ta hanyar tallace-tallace. BBC ta gano cewa an buɗe shafukan intanet gab da babban zaɓen Najeriya ...
Shirin na mu na yau, zai yi tsokaci a kan yadda Manoma suka fara shirin sake komawa gona don yin noma a daminar bana, akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Talata ...
Bayan shekuru saba'in (70), na watsa shirye shirye ga duniya daga ginin Bush House, a tsakiyar birnin London, yau BBC ta watsa labarun karshe daga dakunan watsa shirye shiryenta na Bush House din.
Kasashen Italiya da Jamus na cikin kafofin yada labarun kasashen duniya da ke ci gaba da kwashe ma'aikatansu daga Rasha tun bayan samar da sabuwar doka da ka iya kai mutum fursuna. Kafofin yada ...
Kamar yadda aka saba a duk ranar Juma’a, muna kawo muku wasu daga cikin manyan labarun da Jaridar Aminiya da ke Najeriya ta ƙunsa. A wannan karon Nura Ado Suleiman ya tattauna ne da Jamilu Adamu, ...
Shirin na mu na yau zai tattauna da Imrana Wada Nas kan hanyoyin da suka kamata a bi don samar da ‘yantakarar da suka dace. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau ...